BABU WAIWAYE
  • Reads 72,437
  • Votes 4,638
  • Parts 24
  • Reads 72,437
  • Votes 4,638
  • Parts 24
Complete, First published Mar 03, 2018
Mature
Bugun zuciyar tane ya qaru, ganin shigowar Al'ameen gidan, ktchen take qoqarin shigewa sanda ya qaraso gabanta ya murtuqe fuska hade da ce bayan ya qura mata manyan idansa
"Ina sanin meye asalinki? Wacece ke? Wannan aikin dakike beyi kamada jikinki ba sam, alamomin ki da komai be sanar dani cewar daga wani mugun gida kika fito ba meya kawoki london? Tayaya ma kikazo? Dayaya kika soma wannan makarantar me tsada? Mesa kika saka kaya masu tsada kuma kina aikatau?"
Hawayene ya dararo mata amma batayi magana cikin bacin rai yace
"Wani karuwanki ne ya biya miki da kuka rabu yace baze kuma biya ba?" Da sauri ta dago ta kalkeshi ido cikin ido tana ci gaba da zubar kwalla,yaci gaba
"Idan ba haka ba sanar dani dalilinki na zuwa london da kuma ya akayi kika zo? Kuma waye iyayenki inane garinku a niger? Sosai ta masa kallon na gaji da tsayuwa shida kanshi ya sani koda ze shekara magana bawai tankashi zata yiba,da saurinta kuwa ta juya zuwa ktchn aikam wani hankad'ota yayi seda ta buga goshi!!!!
All Rights Reserved
Sign up to add BABU WAIWAYE to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
AL-HUSSAIN Complete by Halimahz_
30 parts Ongoing
*_ƘADDARA! kalma ce da ta amsa wani suna, wannan sunan mai tarin ma'anoni da yawa...Kowanne bawa na ɗauke da kundin ƙaddararsa, wadda ke ɗaure a wuyansa, kuma kowanne ɗan Adam da yanda salon shafin kundin ƙaddararsa ke buɗewa, inda ta kan buɗe da siffofi guda biyu, ko ta siffantu da alkhairi ko kuma ta siffantu da jarabawa kala daban-daban....ka zalika acikin kowanne duniya kuma kowacce rayuwa, ƙaddara na tafiya ne dai-dai da rayuwa, kuma ta rayu damu cikin farinciki ko akasin hakan, sannan babu wani bawa da yake iya gujewa ƙaddararsa, cikin kowacce rana da kowanne lokaci ƙaddararmu na gudana ne ajikinmu tamkar jini, kuma kamar yanda rayuwarmu ta ke mabanbanciya haka ita kanta ƙaddarar ta ke...yanda kundin ƙaddararsu ya buɗe yasha banban dana saura, kuma tabbas da ace suna da iko, da sun ɗau wannan kundin ƙaddarar sun shafe komai dake cikinsa, tukunna su ƙara tsara shi zuwa wata sabuwar rayuwar da ba zata haɗa hanya da waccen ba...WAYE NI? wannan tambayar me kalmomi biyu da harufa shida ke yawo kullum a cikin kan AL-HUSSAIN, da su yake kwana yake tashi, kuma acikin tsumayin jiran lokacin da ganyensa zai bushe ya faɗo zuwa ƙasa, daga nan shikenan sai ya zama tarihi...sai dai abinda AL-HUSSAIN bai sa ni ba shine; zaren wata ƙaddarar na sauyawa ne a sa'ilin da adu'a kaɗai ke iya sauyata...to amma a ɓangaren SABINA da ta san WACECE ITA fa?, idan har ƙaddara na ɗaure a wuyan kowanne bawa to abun tambayar shine mecece tata ƙaddarar? ya ya ta ke? da yaushe zata fuskanceta? ta wanne irin yanayi zata zo ma ta? mai kyau ce ko kuma mara kyau? zata iya karɓanta ko ba zata iya ba?...wata ƙaddarar kamar zanen dutse ta ke da babu abunda ke iya sauyata!..._*
You may also like
Slide 1 of 10
Before I Let You Go cover
BAƘAR AYAH cover
SOYAYYA CE cover
K'ANDE cover
Komin hasken farin wata... (COMPLETED) cover
Smile Sparkle Shine cover
AL'AMARI! Completed. cover
AL-HUSSAIN Complete cover
Green Eye(complete) cover
BAN SAN SHI BA PART 1. Part 2 Of The Book Is On Okadabooks.com  cover

Before I Let You Go

35 parts Complete

ခင္ဗ်ားကိုခ်စ္ရတာလဲ အျပစ္တစ္ခုလိုပဲ.. ခင်ဗျားကိုချစ်ရတာလဲ အပြစ်တစ်ခုလိုပဲ.. Warning > This fic is not about happy ending so read at your own risk.