labarin wata matashiyar yarinya ce budurwa! Wacce bata iya zaman Aure, a duk lokacin da ta kasance matar wani, sai ta yi sanadiyyar rasa rayuwarsa. hakan ya sanya ta zamo tamkar mujiya cikin jama a, wasu na kiran ta da mayya, wasu suce Aljana ce!. Ku biyo alkalamin Ashnur pyar dan jin gaskiyar lamarin.All Rights Reserved