DAN MAKAHO...
  • Reads 117,279
  • Votes 11,834
  • Parts 14
  • Reads 117,279
  • Votes 11,834
  • Parts 14
Complete, First published Mar 16, 2018
Shi ba Makaho bane,  amma ido daya gareshi,  k'addara ya sa mai nakasu a idonshi na hagu,  DANMAKAHO sunan  da yan unguwa ke kiranshi dashi. 
*
Bata san So ba, daga bisani Allah ya jarabbeta da son dan Shaye-shaye,  dan zaman majalisa,  dan zaman kashe wando,  wanda mutuncin mutum ke zubewa in aka ga kana magana da irinsu. 
*
Bata san ya akayi ha,  sai tsintar kanta tayi tsundum cikin kogin soyayyarshi. "Me zakiyi da dan shaye-shaye?" Tambayar da kowa ke mata,  "ni na san me zanyi dashi,  Sonshi nike,  Allah ka sa ya aureni, Allah ka sa in zama matar ZAID ALI ZAKI" fatar da ta ke ma kanta cikin zuciyarta kenan.

DAN MAKAHO ZAI CIGABA DA ZUWA MUKU A TASKAR FIKRA KADAI
All Rights Reserved
Sign up to add DAN MAKAHO... to your library and receive updates
or
#7love
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
          ကိုကို့ရဲ့ပူတူးလေး cover
Anya Una Alpha Y DAMIAN Un Omega (Finalizado) cover
𝗣 𝗿 𝗼 𝘁 𝗲 𝗰 𝘁 𝗶 𝗼 𝗻 || Rafe Cameron cover
AMOUR  cover
ABDULKADIR cover
ထာဝရအတွက် ( She Season 2 ) cover
Yan Uwana 🖤 (On Hold) cover
Trauma Yang Membayangi (TAMAT) cover
MR.KIM TAEHYUNG cover
Mi Tio 🍭KOOKMIN���🍭 cover

ကိုကို့ရဲ့ပူတူးလေး

20 parts Ongoing

ကျွန်တော်byun beak hyunသည်park chan yeol ခေါ်ပူတူးလေးအားအရမ်းချစ်ပါသည် seme beakhyun uke chanyeol