'YAR HUTU (LABARIN KAUSAR DA BINTA) Editing
  • Reads 292,953
  • Votes 23,552
  • Parts 71
  • Reads 292,953
  • Votes 23,552
  • Parts 71
Complete, First published Mar 21, 2018
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya zata dore?


Bakar wahalan da takesha ba karami bane a hannun matar uba, tsabar tsana da rashin son ganin er baiwar Allahn da ko shekara sha hudu bata karasa ba zata turata birni kuruwanci bayan tanada masaniyar cewar mafiyarta ta tsine mata duk ranar da ta bawa wanda ba maharraminta ba jikinta, shin tazayi abinda aka tura yi kokuwa ?
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add 'YAR HUTU (LABARIN KAUSAR DA BINTA) Editing to your library and receive updates
or
#3hatred
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
HIDAYAH NOOR completed. cover
Phoenix System cover
WATA KISHIYAR (ALKAHIRI CE KO SHARRI) cover
ရုပ်ရှင်ဧကရာဇ်၏ သေလမ်းရှာ စေ့စပ်ထားသူလေး [ ဘာသာပြန် ] || Completed || cover
💝KARUWA CE💝 cover
BIYAYYAH cover
DAMA TA COMPLETE  cover
HAFSATU MANGA cover
My Step-mom's EX becomes My HUSBAND [ Book Version ] cover
BAFULATANA RETURN (Complete) cover

HIDAYAH NOOR completed.

81 parts Ongoing

Hidayah Noor labari ne daya ƙunshi soyayya, butulci, sakayya da kuma ɗaukaka.