THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅
  • Reads 134,346
  • Votes 17,672
  • Parts 71
  • Time 9h 0m
  • Reads 134,346
  • Votes 17,672
  • Parts 71
  • Time 9h 0m
Complete, First published Mar 21, 2018
Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa.

Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso.

Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke ba?

Me zai faru ga Sakeena wacce take fitsarin kwance, gata da rashin hakuri? Shin zaman gidan aiki zaiyi mata sauki kuwa?

Habeeba fah? Wanda hakuri da juriya sune halinta. Shin aikatau zai chanza mata halayenta?

Ku biyoni domin kuji yadda tafiyar zata kama.

Aysha Malumfashi ce.
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅ to your library and receive updates
or
#597life
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Bound by a Promise cover
AFIFAH cover
AFTER THE RAIN cover
\\DISCONTUIED///     |||poppy playtime stuff||| cover
Ardaas- For A Family cover
JADWA (Completed) cover
THE KHAN FAMILY cover
WORTH THE WAIT cover
 JANNAH cover
Love on Trial II cover

Bound by a Promise

70 parts Ongoing

"Bound by Promise" is a story of betrayal, resentment, and an unexpected bond. Vikram Singh Rathore, a successful businessman, is trapped in a marriage of convenience with Meher, the best friend of his late wife. Blaming her and their daughter, Aarvi, for his wife's death, Vikram refuses to acknowledge their connection. Meher, however, is not seeking acceptance-she's fulfilling a promise to her dying friend.