34 parts Complete wacece ita? menene sunanta? inane garinsu? suwaye iyayenta? wace irin rayuwa ta gudanar a baya da ta tsinci kanta a wannan hali?
ta farka a tsakiyar ciyayi, bata tuna komai na rayuwarta ko da sunanta, mutane suna mata kallo na daban wasu na zarginta, saidai bata da mafita sai amincewa zantukansu, bata da abinda zata kare kanta, neman amsoshin tambayointa takeyi yayin da abu d'aya ke dakatar da ita, su waye wad'annan mutane dake bibiyarta? me suke nema a wajenta? shin zata iya samun amsar tambayoyinta a wajensu?
labari ne mai cike da sar'ka'kiya, abun tausayi, abin al'ajabi, da kuma soyayya.