38 parts Complete MATSALARMU A YAU!
Ammin su'ad
Nadia kyakykyawar, matashiyar budurwa ce wadda tarbiya, addini da Boko suka ratsa ta, mafarkin ko wanne namiji Sede Nadia Nada matsala kwaya daya tak shi ne rashin uba!
Wanne irin rashin ubane? Mutuwa yayi? Kokuwa bata yayi? Ko akasin haka? Wanne kalubale Nadiya zata fuskanta a Rayuwarta? meye ne cikin labarin nan?
Ku biyoni ni shatuuu don jin Wacce matsala ce wannan!
The writer of
MUQQADARI NE
...ME RABO KA DAUKA
GIDAJEN MU
Always AMMIN SU'AD