...ME RABO KA DAUKA
  • Reads 130,420
  • Votes 11,375
  • Parts 49
  • Reads 130,420
  • Votes 11,375
  • Parts 49
Complete, First published Apr 03, 2018
Kowacce mace a duniya allura ce a cikin ruwa ME RABO KA DAUKA. Kaddara kansa mu hadu da mutane da yawa, wasu mu cutar dasu, wasu su cutar damu, wasu su bar Sautin muryoyinsu cikin kunnuwanmu, wasu Takun tafiyarsu cikin zuciyoyinmu, wasu su koya mana soyayya, wasu sunxo donsu rabamu da masoyanmu, yayinda wasu kanxo su dauke mu ba tareda mun shirya ba.... 

Follow me as I embark on this journey to explore you to have an insight akan princess Raudha .

#Sunusi
#Ahmad 
#Imran 
#Isma'il 
Who will be  d winner? I who will win and take away this beautiful, adorable and cute princess ?

Hatred, betrayal, jealousy, love, fate.......



It's AMMIN SU'AD
All Rights Reserved
Sign up to add ...ME RABO KA DAUKA to your library and receive updates
or
#2islam
Content Guidelines
You may also like
GOBE NA (My Future) by KhadeejaCandy
65 parts Complete
Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... *** *** *** Babu wanda zuciyarsa ta raya masa sai matar nan, sosai ya maida hankali yana kallon gurin da take zaune tare da yaranta, the way ta take sharar hawaye ya kara karafafa zatonsa a kanta, labarin yarsa ya shigo ciki duk kuwa da bata fadi sunansa ba ko sunan yarsa sai dai ta fadi cewar mahaifin yar ya zargeta da kisan yarsa saboda kaddarar mutuwarta ya fada mata, kamar yadda kadarar gushewar hankalin abokin aikinta ya fada a kanta, an keta mata haddi an ketawa yarta, mijinta ya ci zarafinta, a kokarin kwatar hakkin yarta mijinta ya saketa, ga labarin samun aikin kamfanin da tai ya shigo ciki sai dai shi ma bata fadi sunan kamfanin ba..... Wani irin kallonta yake, har ya ji kamar gilashin dake idon sa ya tare ganinsa sai ta ya cireshi yana cigaba da kallonta, ita kuma ta soke kai kasa yana ta latsa waya tana sharar kwalla, wa akai wa fyade? Wacen karamar ko babbar? No wait mutunen da take bawa abincin a kusa da kamfaninsu abokin aikinta ne? Is that why take kokarin kula da shi? Waye mijin na ta? Waya ke bibiyarta? A lokaci daya ya jerowa kansa wadannan tambayoyin, da bashi da amsar su, and he can't take his eyes on her kamar his life defend on her.
You may also like
Slide 1 of 10
အသင်္ခယာခေတ်က သတို့သား  (အသခၤယာေခတ္ကသတို႕သား) cover
Rumfar bayi  cover
My excellent husband (Uni+Zaw) Complete cover
My Biggest Cutie Baby    (Love Or Hate)Completed cover
Green Eye(complete) cover
KUNDIN QADDARATA cover
KALMA DAYA TAK cover
ကိုကိုရဲ့ကလေးငယ် S1 [ Completed ] cover
...ME RABO KA DAUKA cover
GOBE NA (My Future) cover

အသင်္ခယာခေတ်က သတို့သား (အသခၤယာေခတ္ကသတို႕သား)

55 parts Complete

၁၆၃၅ ဆိုတာ ညောင်ရမ်းခေတ်ထဲက မလား။၁၆၃၅ ဆိုပြီး ငါက ဘယ်ခေတ်ကို ရောက်နေတာတုန်း. #ဤဇာတ်လမ်းတွင်ပါဝင်သောအကြောင်းအရာများသည် သမိုင်းနှင့်မသက်ဆိုင်ပါဘဲ စာရေးသူ၏ဖန်တီးစိတ်ကူးမှု သက်သက်သာ ဖြစ်ပါသည်။ Book Cover_ Lucy Xellies Written in Myanmar Language.~