Jasmine Baturiyya ce
  • Reads 123,375
  • Votes 9,080
  • Parts 60
  • Reads 123,375
  • Votes 9,080
  • Parts 60
Complete, First published Apr 10, 2018
Completed (Currently Editing and Re-uploading)

JASMINE haifafiyar kasar ingila (England) ce. Ya'a ga hamshakin mai kudi Mr.Mahmud Alejandro, Jasmine tah Kammala  karatun tah a fanin likitanci (Neurosurgeon ce). Tana rayuwarta a cikin garin Cambridge da ke kasar England tare da Mahaifinta da kuma Yayanta Jamal wanda yake matukar sonta tare da nuna mata kulawa dan sam baya son abunda zai tabata.

Mahaifin Jasmine yah kasance da asalin kasar Spain neh,  Mahaifiyarta kuma yar kasar Nigeria ce. Bayan Rasuwar Mahainfinsu neh Jasmine ta yanke shawarar tawowa kasar Nigeria da taimakon Yayanta, domin neman Mahaifiyarta da bata taba gani bah sai a hoto .

Jasmine tah sauka a Nigeria a gidansu Alamin Abokin Yayanta kuma Da'a ga aminin mahaifinta. Anan take haduwa da kalubale kalala tare sauyin rayuwa. Soyayya, Yarda , Aminci da Cin Amana tare da Darusa masu tarin yawa domin kuwa yadda ta dauki Rayuwa sam bah haka take bah.

................
 
Alamin yah kasance mutum neh bah mai yawan magana bah sannan bashi da son shiga harkar mutane, sai dai kuma yah kasance mai farin jinin Jama'a  kansancewarsa Babban da ga sanannen Attajiri Alhaji Yunus Attah, kuma Na Farko (1) a cikin jerin Matasa  yan Kasuwa, yan kasa da shekara Talatin 30 ( 30 under 30) Masu arziki (billionaires) a Africa wanda Mujallar Forbes magazine 2018 tah wallafa.


Highest ranking 
#1in hausa on 06/07/2020
#1 in Yasmine on 9/3/ 2020
#54 in Africa on 7/11/2019
#1 in hausanovels on 11/1/2020
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add Jasmine Baturiyya ce to your library and receive updates
or
#1africa
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
🤍 INA ZAN GANTA..?🤍 cover
ƳAR MAKIYAYA cover
ƳAN HARKA cover
A HAUSA STORY (ZURI'A) cover
UMMI KWARAS ✔ cover
တညတာပြည့်တန်ဆာ or Remembrance and hope cover
RUBUTACCIYAR QADDARAH cover
Lovey Dovey cover
You are My Bone  cover
🌸သူ့လည်တိုင်တွင် ငါ့နှလုံးသားကို အပ်၍🐉(Complete) cover

🤍 INA ZAN GANTA..?🤍

94 parts Complete

An Interesting Love story