*HUDA YAR KARYA*
_Labarine akan wata yarinya mai suna huda wadda ta dauki karyan dunia ta daurawa kanta alhalin ita ba yar kowa ba_.
_Matashiyar yarinya ce mai tsabagen San karya da San gayu da shiga ta alfarma dansan abun dunia, Wanda kallo daya za a mata a dauka yar wani hamshakin mai hannu da shuni ne_
_A tsarin rayuwar Huda inda Kai Ba wani bane bata taba kulaka a hakan har ta kai ga haduwa da wani hadandan guy daidai da tsarinta_
_Wanda yayi sanadin gurbacewar rayuwaeta, yayi betraying dinta Har yakai ta ga samun ciki🤦🏻♀️ Wa'iyazubillah, Daman kwadayi babu abunda baya jawowa_
_Labarine da ya kunshi Abubuwa da dama dai, Se kun biyoni a wannan nvl din ne zaku ji abunda ya kunsa_
*Thank y'all* 😍