Aysha ce kwance akan gado ta aje phone dinta jiki a sanyaye ta gama waya mamanta Tana kwance tana kalon view mai kyau daga waje ga ruwa da ake mara karfi iska naka dawa a hankali dayake summer tafara shigowa sanyi yatafi aysha taye nisa a cikin tinani akan rayuwa ta A wani dare narabu da mahaifita da dangina a wani dare nabar kasa ta da aladunmu a wani dare na isa wata duniya daban yanda mota dazata kaini airport taja inakara nisa da gidan mu har nahau jirgi naye nisa country haka naye nisa daga wasu abubuwa rayuwata ina kusantar kaddara rayuwa ta a wani dare narasa tarbiyata a wani dare narasa budurcina a wanna dare fari ke zama baki a wanna dare nadauka bakin ciki da rujewar rayuwa yafara na har Abada Ashe nan ne farko kardara tawa nisa danaye atinani naji anzo anrike min hanun ankira suna Aysha ................All Rights Reserved