wacece ni?
  • LECTURAS 10,420
  • Votos 654
  • Partes 37
  • LECTURAS 10,420
  • Votos 654
  • Partes 37
Concluida, Has publicado may 16, 2018
Wacece ni labari ne akan matashiyar da ta taso cikin wata irin rayuwa mai ďaure kai da jan hankali. Ba abun mamaki bane idan kishiyar mahaifiyar mutum ta tsane shi amma mahaifiyar kanta ta nunawa ďanta tsantsar tsana da tsangwama da kyara abun ban mamakin gaske ne! Ko wani dalili yana sa uwa ta tsani ýarta? Wanne dalili ne wannan da zai iya juya matsananciyar soyayyar da uwa ta ke yi wa ýarta ta koma kiyayya zalla? Ita kuma ýar wacce irin rayuwa zata yi? Wanne irin kalubale zata fuskanta? Wanne irin hali zata shiga kuma ya za'ai ta warware wannan kullin? Wa zai bata amsar wannan tambayar mai nauyi? 
Shin yaya aka dauki matsalar fyade a kasar Hausa? Wanne irin hukunci ake yankewa wanda yayi da wanda akai wa? Ya rayuwar macen da wannan kaddarar ta faruwa da ita take kasancewa kuma wanne irin trauma take shiga? Wanne irin effect abun yake haifarwa a gare ta mentally and physically? Wacce hanyar ya kamata abi domin a warwaware wannan matsala mai cin tuwo a kwarya? 


Ma'assalam
Cutyfantasia
Todos los derechos reservados
Tabla de contenidos
Regístrate para añadir wacece ni? a tu biblioteca y recibir actualizaciones
or
#2hopeless
Pautas de Contenido
Quizás también te guste
Slide 1 of 3
hukunce-hukunce da mas'alolin mata cover
Maktoub cover
SO KO W@H@L@L@H ? cover

hukunce-hukunce da mas'alolin mata

73 Partes Continúa

hukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace jikinta bayan al'ada? Abubuwa 5 daya kamata ki sani game da al'aurarki Shin kinsan a lokachin da mace ke daukar ciki? Magungunan infection ingantattu(Islamic) Alamomin infection Illolin infection Sabulun tsarki na mata insha allahu wannan littafi zai yi bayani akan komai har ma da wasu abubuwan da ban lissafa anan ba Allah ya bamu ikon amfani dashi (Ameen)