Story cover for Labarin Rayuwata  by ayeshay_bee
Labarin Rayuwata
  • WpView
    Reads 17,163
  • WpVote
    Votes 3,124
  • WpPart
    Parts 51
  • WpView
    Reads 17,163
  • WpVote
    Votes 3,124
  • WpPart
    Parts 51
Complete, First published May 30, 2018
Mature
"Believe me ba wani abun birgewa a labarin Rayuwata shi yasa na gwammaci mutuwar akan Rayuwa irin wannan" idon ta a bushe karoro ta ke maganan ba alamun kuka ba wai don kukan ba Zama dole ba Aa,  ta gaji da kukan ne saboda Bai da  amfani a gareta domin bakin tabon da ke jikin ta ba zai taba gogewa ba.
 
 
 Hakika ko wani Dan Adam tun kafin ya Zo duniya da irin rayuwar da zai yi cikin ta a rubuce.

 Hakan ya kasance a Rayuwar Wannan baiwar Allah, inda na ta rayuwar cike ya ke da kalubale, matsaloli daban daban hade da tangarda.

 Ku biyoni cikin labarin Suhaima Adam Bello domin ji...
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add Labarin Rayuwata to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
Rayuwar Maimoon. by Maymunatu_Bukar
57 parts Complete
Rayuwa na cike da ƙalubale kala kala. Allah na jarabtar bayinSa a duk yanda Ya so, hakan ba yana nufin ba Ya son su ba. Kyawun halitta, tarin dukiya ko mulki ba shi ke nuna son Allah akan bawanSa ba. Amma dayawa mutane kan manta haka. Me yasa suke ganin laifin ta akan abunda su da ita basu da iko akai? Me yasa suke ƙasƙantar da ita suke wulaƙanta ta da ahalinta akan abunda Allah Ya azurta su da shi? Wanda ba dubarar su ko wayon su ya saman musu ba, hakan kuma baya na nufin sun fi su wajen Allah ko sunfi su kusanci da Shi ba. Ba'a cire rai da rahamar Ubangiji, dan haka Maimoon bata fidda rai ba. Wataran zasu fita daga mawuyacin halin da suka tsinci kan su ciki, zasu samu kwanciyar hankali da farin ciki mai ɗaurewa. Amma faruwan wani al'amari yasa Maimoon tantama, anya suna da rabo anan duniyan? Musamman ma ita. *** Idanunta kaɗai ya gani duniyar shi ta juya gaba ɗaya. Allah Ya yi halitta a wurin! Bai taɓa ganin idanu masu kyau haka ba, gasu farare kal! Kaman farin wata. Amma kuma a maimakon ya gano haske kaman na wata sai ya gano duhu mai rikitarwa, duhun da ya hango cikinsu ya tada mai hankali. Tabbas ba zai samu sukuni ba har sai yaji labarin rayuwarta kuma har sai haske ya mamaye duhun da ya gani. © Wannan littafin mallakar Maimunatu Isyaka Bukar ne. Duk haƙƙoƙi. Babu wani ɓangare na wannan takaddar da za a sake fitarwa ko watsawa ta kowace hanya, lantarki, inji, kwafin hoto, rakodi ko wani abu ba tare da rubutaccen izinin Maimunatu I Bukar ba. Wannan aikin almara ne. Sunaye, haruffa, kasuwanci, wurare, yankuna, da abubuwan da suka faru ko dai samfuran marubucin ne ko kuma anyi amfani da su ta hanyar ƙirƙirarrun labarai. Duk wani kamanceceniya da mutane na ainihi, rayayyu ko matattu, ko kuma ainihin al'amuran sun faru ne kawai. ©Maimunatu I Bukar
You may also like
Slide 1 of 10
သူကြီးကတော်(BL) cover
You mean so much to me(complete)  cover
Maimoon cover
အညာမြေယာခြေတောမှာပျော်ပုံရှာတော့(Completed)(U&Z)အညာေျမယာေျခေတာမွာေပ်ာ္ပံုရွာေတာ့ cover
Rayuwar Maimoon. cover
RAYUWAR MU cover
အဖြူရောင်နုနု(complete)🚨 cover
Forget-Me-Nots  { Completed } cover
தீராக்காதல்...! cover
Green Eye(complete) cover

သူကြီးကတော်(BL)

38 parts Complete

Title - သူကြီးကတော် Type - တောရွာ။ Start date - 12 January 2021 End date - 8 September 2021 Unicode and Zawgyi