Labarin wani yaro wanda kishiya ta nuna masa tsantsar k'iyayya tare da wata zazzafar soyayya da wasu samari sukema wata yarinya guda to acikin samarin akwai wani b'oyeyyen al'amari dake tare da zcyr wni ga kuma wata harqalla ta taso daga wurin wata tsaleliyar buduwa kubuyoniAll Rights Reserved