ALI ABBAS
  • Reads 95,727
  • Votes 6,970
  • Parts 29
  • Reads 95,727
  • Votes 6,970
  • Parts 29
Complete, First published Jun 22, 2018
Mature
Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sakko ta rufe mata fuska da kai gabaki daya jin zuciyarta na shirin faso kirjin bilhaq ta fito ya sanya da iya k'arfinta  ta furta "Gadangaaaaaaaa!!!!!!, Ina kashigane arayuwa? Kasan kuwa rashinka na shirin kaini lahira!!! Yaa Allah indai gadanga na raye Allah ka bayyanar dashi agareni,in kuma gadanga ya mutu Allah ka isarmana da zancen mutuwar shi daga majiya me tushe" dafe bakinta tayi da sauri ta d'ago kanta "gadanga be mutuba, inshaa Allahu bazaka mutuba semun hadu mun rayu cikin Aminci....tausayintane ya sanyashi komawa da baya a hankali, duk iya dauriyarshi seda ya zubar da kwalllahhhh....
All Rights Reserved
Sign up to add ALI ABBAS to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
SANADI by TajawwalAlRuwh
103 parts Complete
There are winds of destiny that blow when we least expect them. Sometimes they gust with the fury of a hurricane, sometimes they barely fan one's cheek. But the winds cannot be denied, bringing as they often do a future that is impossible to ignore. 21st August, 1994......... a day which many destinies were sealed. Some found love, others were separated from loved ones while some were scarred for eternity. Muhammad kabeer Dikko; the guy with the devil-may-care attitude. Handsome, charismatic, ruthless are word which all vividly describes the rich and carefree heir to the fortune called Argon oil and gas. He has no worries at all in life, unless it has to do with the apple of his eyes, his Umma's Amana, the sweet and loving Mahra Muhammad Dikko. The smart and sassy Zulaikha Sabine Al-fayeed, born half Italian, half Nigerian, the 22 year old is the dream of every eligible bachelor in town! The sensational Niima Abdallah, the sweet one and only daughter of a rich oil tycoon. She's what you'd love to call the belle of the ball. The undefeatable Bakhtiar Arab. A 45year old sadist who found love in the least expected place; the arms of a lady far his junior. Ahmad Sadeeq, otherwise known as the geek. The guy with insatiable love for knowledge. Cousin and bestfriend to our rich boy Muhammad Kabeer. Khayri, the 17 year old happy-go-lucky granddaughter of a village farmer who lost her parents at a tender age. Wani wasa qaddara da SANADI ke shirin yi da rayuwar wannan mutane. What could the connection be? As the saying goes 'We can only fight destiny but never can we change it'. Join me in this intriguing piece full of roller coasters of emotions as we unfold the connection between these lives. Ba zaku yi dana sanin karanta SANADI ba. That i promise.
KHADIJATUU by KhadeejaCandy
62 parts Complete Mature
NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba, zaka iya cewa na wulaƙanci ne da nuna isa, al-halin babu hakan a tare da shi ko kaɗan, ƙarasowa yayi gun da Khadijatu take kwance ya duƙo daidai ita, ya hura mata iska a fuska kamin ya kai hannu ya taɓa jikinta. Hannun yasa ya tallafota ta dawo saman cinyoyinsa, fuskarta na fuskantar tasa, ido ya sakar mata kamar yau ya fara ganinta, a hankali ya kai hannun ya shafa gefen fuskarta, tausayinta ne yake ƙara shiga zuciyarsa. Shi kansa yana ji a jikinsa akwai wani sirri dake tsakaninsa da haɗuwarsa da Khadijatu, sirrin da har yanzu bai san na minene ba, yana jin shi ɗin wani bangone a shafin rayuwarta, lallai idan har babu shi a ƙaddarar Khadijatu toh babu wanzuwar labarinsa a doron ƙasa, yana ji a jiki da kuma ruhinsa domin ita akayi shi, kamar yadda yake jin da a'ace ya rabu da ita tsakanin jiya zuwa yau da bai san yadda rayuwarsa zata kasance ba, bai san wane irin hali zai samu kansa ba, dan baya taɓa rasa natsuwarsa idan yana kusa da ita, idan tayi nisa dashi ji yake kamar ya rasa wani ɓangare na jikinsa. Ba sonta yake ba, dan baya tunanin zai iya buɗewa wata ƴa mace zuciyarsa, tun bayan abunda Malak tayi masa, sai dai kuma yana jin fiye da yadda yake ji idan yana tare da Malak, yana jinsa cikin wani yanayi wanda bai taɓa ji ba idan yana tare da Malak. ® 2018
You may also like
Slide 1 of 10
SULTANA... cover
My Dear Second Husband  cover
DAMA TA COMPLETE  cover
YARAN MIJINA COMPLETE cover
WATA ALƘARYAR..!! The beginning of destiny cover
Hafsat Elham cover
SANADI cover
HASKEN RANA✔️ cover
KHADIJATUU cover
RUBUTACCIYAR QADDARAH cover

SULTANA...

47 parts Complete

Highest ranking:#1 in #hausa 12 nov,2021 to date. Guguwar Zamani labarine mai ban tausayi da sanya idanuwa zubar hawaye,mai dauke da nagartacciyar kauna dakuma chakwakiyar rayuwa,bance wannan tafiyar tafi saura ba,amma baza kuyi danasanin bin tafiyar ba...barkanku da shigowa labarin Guguwar Zamani.