Abgeschlossene Geschichte, Zuerst veröffentlicht Juni 22, 2018
Erwachseneninhalt
Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sakko ta rufe mata fuska da kai gabaki daya jin zuciyarta na shirin faso kirjin bilhaq ta fito ya sanya da iya k'arfinta ta furta "Gadangaaaaaaaa!!!!!!, Ina kashigane arayuwa? Kasan kuwa rashinka na shirin kaini lahira!!! Yaa Allah indai gadanga na raye Allah ka bayyanar dashi agareni,in kuma gadanga ya mutu Allah ka isarmana da zancen mutuwar shi daga majiya me tushe" dafe bakinta tayi da sauri ta d'ago kanta "gadanga be mutuba, inshaa Allahu bazaka mutuba semun hadu mun rayu cikin Aminci....tausayintane ya sanyashi komawa da baya a hankali, duk iya dauriyarshi seda ya zubar da kwalllahhhh....
Strictly inspired by TrueLove,
extraordinary LoveStory,revolving around Islamic Values,Family goals,Friendship,Destiny nd a lot more,
Showcasing dis in a super baffling way,
#ZuciyarMutumBirninsa,
sabon salon labari,wanda ya ke tafe da asalin qasaita a tattare da qasurgumin girman da son zuciya ke takawa Mutum a gun tafiyar da akalar rayuwarsa,
wala goodvibes ta shirya yin boosting
ko kishiyarta,
mu shigo cikin rayuwar wa'annan bayin Allah,
ko don dandanama kawunammu ainihin zuma da madacin dake danqare a cikin kundin rayuwar tasu,
love makes d world go round abi,
a kanta kangararren mutum ya kan rikide mana,
akanta mutum me kudi kan dawo matsiyacin gaske,
it's possible for friends to turn enemies,
hk ne?,
all in d name of love,
ok,
then we shall see,
my readers/supporters 'm so much in need of d qualities surrounding dose title's i now gave u,pls give me d strength to write,write nd write without being tired mana,
inspire me with ur support,
u guys should tap nd read,promise u will never regret it,Insha Allah,
started on 22nd July 2018,
ended on 25th february 2019
o
Saudah Adam Isah
SUNNY SMILES,