Kaddarorin rayuwa ba yanda ba za su zowa musulmi ba wanda haakanne ya faru ga Fatima zarah Ta auri wanda tafi so a duniya, sai dai wani hanzari ba gudu shi bai san tana yi ba wanda yasha alwashin yanke igiyar auren dai dai lokacin da ya diba, he has a dream dat he wants to fulfill wanda zai bashi damar yanke igiyar auren su saboda ta kasance zabin iyayenshi domin ya auri wacce yake so SALIMAH MUKHTAR. ko ya zata kaya.