Mutane sun taru a qofar asibitin kowa yayi shiru Allah ne kawai yasan me kowa yake tunanawa acikin zucuyarsa Daga gefe daya kuma Nura ne da abokansa kowa yana ce masa kayi hakuri ba abun da zai faru Insha Allahu Shi kuwa Nuran kansa a qasa yake yana ta hawaye, sai surutai yakeyi Can daya daga cikin abokansa shi Nuran wanda dama likitane kuma shine mai kula da case din tunda aka fara ya fito cikin fara'a yana cewa ina mutumin ? Yayan Nuran yace Dr. Ya ake ciki likita yace komai lafiya, zaku iya shiga Zo kiyi kallon tururuwa da kokawa wajen shiga asibitin Kowa sai shewa da murna Yana fadin Allah ya raya Ina angon ? Ina angon ?? Ina angon ??? Sune tambayoyin dake yawo a bakunan mutane. Bayan da komai ya lafa Nura ya shiga cikin asibitin fuskarsa cikin da fara'a da leda a hannunsa tawasu maganunuwa da Dr. Ya jashi sukaje suka sayo Yana arba da ita (SAM YAKASAI) a kwance akan gado ga wani bouncing (BABY BOY) a kusa da ita sai yasaki ledar maganin yai sauri ya rungumeta yana fadin I LOVE YOU SADEEYHA ta saki wani murmushin soyayya tace haba darling a asibiti fa muke ko ka mantane Ana cikin haka naji an kira Sallah wai ashe mafarki nake.All Rights Reserved