"Babu wanda ya ke tsallake kaddararsa a rayuwa Adda. Duk abunda kika ga ya faru dake to Allah ya riga ya rubuta tun kafin kizo duniyan nan. Hakuri zakiyi sai kuma kiyi Addu'a Allah ya baki ikon cin wannan jarabawar. Amma wannan al'amari rubutacce ne"
.
.
Tunda take bata taba zaton haka zai kasance da ita a rayuwa ba. Wai abunda take jin labari a wajen mutane kuma take karantawa shine yake shirin faruwa da ita?
.
.
.
.
A karo na biyu da zuciyarshi ta sake karyewa a sanadin so, baya tunanin kuma zai kara budeta da wannan niyyar. Sai dai me?
.
.
Ku biyoni dan jin labarin Fareeha, da abubuwan da rayuwarta ta kunsa.
.