Bata yi aune ba taji bakin maimuna a cikin bakinta......cikin hanzari murja ta fara qoqarin fizgewa, Allah ya bata sa'a kuwa ta ture maimuna ta tashi cikin sauri ta maida kayanta sannan ta jiyo ta kalle su gaba daya tace"Nagode da irin abinda kuka yimin, insha Allahu sai kun ga sakamakon abinda kuka aikata min". ko kulata basu yi ba hajiya maryam ta ce"Anty maimuna ya kamata ki maidata gida saboda dare yana yi, kar gobe kina son tazo a hanata fitowa kin san harkar sai da tsaro. Haka maimuna ta tashi ta shiga toilet tayi wanka, tana fitowa ta shirya tsaf kamar ba ita ba, hajiya maryam ta ciro kudi rappers din 'yan dubu wadanda bata san ko nawa bane ta miqawa maimuna tace"Gashi ki bawa babyn taki taje ta gyara kanta kafin next time. maimuna tasa hannu ta karba sannan tace"To maryam an gode da gudunmawa",,,,sannan ta jiyo ta kalli murja tace da ita"Baby zo mu tafi in kaiki gida kyayi wankanki a gida ko?" murja bata ce uffan ba ta nufi hanyar fita daga falon.