Labari ne akan wata yarinya da bata jin magana kuma ta raina iyayenta, sunyi iya bakin ƙoƙarinsu wurin ganin sun gyara mata tarbiyya amma hakan ta faskara, ganin haka yasa yayanta ya miƙe tsaye wurin ganin ya ladabtar da ita amma shima bai samu nasara akan hakan ba, shiriyarta tazo ne a SANADIN SOCIAL MEDIA, ku kasance tare dani don jin yadda ta shiryuAll Rights Reserved