A tsakanin Haihuwa zuwa Mutuwa, Mutum dan-adam ya kan rayu ne a bisa kaddararsa. Ingancin rayuwar mace ko namiji sun ta'allaka ne akan abubuwa da dama ciki har da iyalan da ya fito daga ciki wato iyaye, dangi - da kuma gidan aure. Aure babban abu ne mai muhimmanci a rayuwa, idan yayi dadi sai rayuwar ma'aurata guda biyu ta inganta. Idan kuma ya baci wasu lokuta sai a rasa ko laifin wanene daga cikinsu. Shin KALLABI ne,ko HULA?All Rights Reserved