GIDAJEN MU novel ne dazai yi duba akan problems din da muke fuskanta a gidajen mu cikin society dinmu, akan aure, cuttutuka and zamantakewar mu ta yau da kullum.
Shatuuu♥️
Sign up to add GIDAJEN MU to your library and receive updates
or
GIDAJEN MU novel ne dazai yi duba akan problems din da muke fuskanta a gidajen mu cikin society dinmu, akan aure, cuttutuka and zamantakewar mu ta yau da kullum.
Shatuuu♥️
MATAR ABDALLAH..
A Firgice tace "Na shiga uku.!Me kake sha Abdallah?
Murmushi ya sakar mata yana fad'in "Giyane ko kema zaki sha Matar Abdallah.?
Fitowar yar budurwa daure da towel ya katse mat...