MATAR ABDALLAH..
A Firgice tace "Na shiga uku.!Me kake sha Abdallah?
Murmushi ya sakar mata yana fad'in "Giyane ko kema zaki sha Matar Abdallah.?
Fitowar yar budurwa daure da towel ya katse mata abunda tayi niyyar fad'a.
Dukan kirjinta ya tsananta yayin ta kasa furta kalma ko daya.
"Meet my ex-friend Matar Abdallah." ya fad'a tare da nuna matashiyar budurwar.
"Impossible Abdallah.!
"I will make it to be possible Matar Abdallah." Ya fad'a dauke da dariyar dake nuna alamomi da yawa.
**
"Allah ya isa Abdallah wallahi baran tab'a yafe maka ba a rayuwata Tsinanne la'anannen Allah "
Tattausan murmushi ya sake lokacin da yake daura towel a k'ugunshi yana fad'in "Ki dinga jam'i Matar Abdallah, tsinannu, la'anannun Allah, ni kam na yafe maki." Har ya juya ya kuma juyowa tare da jefa mata wani irin mahaukacin kallo yana fad'in"Matar Abdallah ki taimaka ki wanke Abdallahn ki yau mana."
MATAR ABDALLAH