a shekarun baya shekaru dari da hamsin da suka shud'e150yrs back anyi wata sarauniya mai suna asma'u yayinda tazo musu da sauyi na ban mamaki, bayan rasata sun shiga damuwa sosai, amma bayan shekara d'ari da hamsin aka kara haifo wata asma'un wanda suke saka ran ta kasance musu waccan asma'un.All Rights Reserved