🐍🐍DAN ADAM🐍🐍
  • Reads 4,653
  • Votes 389
  • Parts 13
  • Time 1h 10m
  • Reads 4,653
  • Votes 389
  • Parts 13
  • Time 1h 10m
Ongoing, First published Sep 15, 2018
Mature
Laifi ne don iyaye sun nuna ma yaransu soyayya a bayyane?? 
Duk da *D'an Adam* tara yake bai cika goma ba.. Meyasa kunya da kawaici suke zama silar rashin kula da yaranmu tun suna kanana? 
...Shine wanda tafi tsana a dunia saboda tana tunanin shine yayi sanadiyar rayuwar 'yar uwarta.. 

"Janan...soyayyarki ce zatayi ajalina... meyasa kike nema ki cutar dani bayan ki gano ina sonki tun  tuni???... 
Kin sani fa D'an Adam ajizi ne... Meyasa bazaki iya yafe min ba???"..

"Kaine ...kaine dalilin da na rasa yayata tun shekaru shabiyu da suka wuce😭.. 
Duk da akwai laifin iyayenmu a ciki
Meyasa bazaka iya zuwa ka bata taimakon da ya kamata ba? 
Ka san wahalar da ta sha kafin ta tafi ta barni?
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un
Yaya kin tafi gashi zaa hadani da wanda nafi tsana a dunia!!!"
Ta durkushe a wurin tana kuka me shiga rai da kona zuciar me sauraro😭😭😭
All Rights Reserved
Sign up to add 🐍🐍DAN ADAM🐍🐍 to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 9
Cate's Writer Room cover
The Heir and the General cover
Wendizzy's Writer Room cover
AmyMarieZ's Writer Room cover
Writer Room cover
Writer's Room: Nicole Knight cover
DARK MOON: THE BLOOD ALTAR cover
Leah's Writer's Room cover
druidrose's Writer Room cover

Cate's Writer Room

13 parts Ongoing

I sit on the front row. Psychology says I have to ask questions.