GADAR ZARE
  • Reads 386,200
  • Votes 18,806
  • Parts 80
  • Time 16h 38m
  • Reads 386,200
  • Votes 18,806
  • Parts 80
  • Time 16h 38m
Complete, First published Sep 27, 2018
Mature
A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai 
Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ruwa ya bulbulawa kansa

"Akan ido na suka k'one gidan mu, mahaifiya ta, mahaifi na, k'anne na duk suka mutu akan kunne na ina jiyo ihun su


***************


"Cikin waye wannan a jikin ki?  uban waye yayi miki ciki?  bazaki fad'a ba saina kashe ki, wayyo na shiga uku duk irin tarbiyyar dana baki abinda zaki saka man dashi kenan, cikin kuka tace " wallahi Aunty ban sani ba, idan za'a kashe ni ban san wanda yayi min cikin nan ba, nima ganin shi kawai nayi ajiki na, tafiya tayi ta bud'e durowa ta d'auko Qur'an ta d'ora akan ta tace " na rantse da wanda raina ke hannunsa bansan wanda yayi min ciki nan ba. 

Kanta tayo gadan-gadan tana nizaki rainawa hankali, ta shak'e ta idonta suka kakkafe 


**************

A cikin gidan yarin yake ihu yana kuka yace " sunci Amana ta, sunyi min butulci, na yarda dasu amma sun ci min amana  sun had'a min  GADAR ZARE

Amintattu nane suka yi silar zuwa na gidan yarin, sun raba ni da kowa nawa sun raba ni farin cikina,cikin matsanancin kuka yace " wallahi koda zan rasa komai na rayuwata bazan kyale su ba.
Sun mun sharri, sun had'a man makirci da GADAR ZARE


*************


"Koken a cikin kayana kuma, kafin ya k'ara sa maganar dubbun police sun kewaye shi da bindugogi, 

Ana cikin haka wayarsa ta fara ringing, dakyar ya samu ikon d'agawa, ji yayi muryarsa ta tintsere da dariya yace " nine, d'an uwanka, kaga yadda nayi wasa da hankalinka ko, na nuna maka halin 'yan Adam

Cikin rawar murya yace " mai yasa kaci amanata? 
" saboda ina santa, ita rayuwa tace kuma mallakina , 

Wani irin mahaucin ihu ya saki tare da buga wayar da k'asa .
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add GADAR ZARE to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 5
Evelyn • Tony Stark cover
Her Hidden Self |  ✓ cover
𝐃𝐚𝐫𝐤 𝐋𝐢𝐭𝐭𝐥𝐞 𝐒𝐞𝐜𝐫𝐞𝐭𝐬 | 𝐏𝐋𝐋¹   cover
eccedentesiast | jason dilaurentis cover
Nixon cover

Evelyn • Tony Stark

55 parts Complete

❛❛I just don't want you to leave even though I gave you reasons to.❜❜ She grew up with him. She befriended him. She cared for him. She showed him what it felt like to be happy. She loved him. And he ruined her relentlessly. • All Avengers belong to the Marvel Cinematic Universe. • The story contains violence, mature scenes and strong language, read at your own risk.