Kamar yadda rayuwar ko wace MATAR BAHAUSHE take zuwa cikin yanayi mabanbanta, haka tata rayuwar ta fara cike da tarin kalubale. Sai dai ta fannoni da dama, ta banbanta da sauran matan hausawa da suke sarewa cikar burinsu na yau da kullun. She's ambitious, very courageous, and she's determined to fulfill her dreams. MATAR BAHAUSHE... When politics become more than just a dream. Lubbatu MaitafsirAll Rights Reserved