Aminan juna ne Hafsat da Hafsat wadan da suka kasance kuma masoya ga mutum daya wato Yarima Mus'ab yayin da a gefe daya kuma ga Zainaba masoyiya ga Prince din Hafsatus (Lol) wacce take ikirarin aurenshi ko ta wacce hanya tare da kudurin rabashi da ko wacce mace cike da kwarin guiwa da kuma zuga harma da taimakon kawarta Saudah...... Ku biyoni cikin labarin YARIMA MUS'AB domin baiwa idonku abinci zuwa da kai yafi sako.... kada Ku bari a baku labari.!!!All Rights Reserved