3 جزء
undefined أجزاء مستمرة Taya zai kalli idanuwan Abbu bakin shi yayi shiru?
Ta ina zai hada idanuwa da Abbu kamar bai ci amanar daya bashi ba?
Ana mutuwa sau daya, shine yardar kowa, amman a tsayin satikan nan, ya mutu a duk ranar da zai tashi daki daya da Rayyan, ya ga Rayyan yayi mishi murmushi, numfashin shi daukewa yake yi
Ba zai iya kallon Mami kamar bai taba amanar da ta dauko ba
Wannan karin bayajin mutuwar da zata dauke shi ta wasa ce
Bashi da tabbacin idan numfashin shi ya tsaya zai dawo.
*
Littafina na siyarwa ne akan naira #300
Account details
3029530320
Lubabatu Sufyan
Polaris Bank
Whatsapp Number: 08074545149 (Domin tura shaidar biya)