mafi yawa-yawan lokuta tausayi yana kamanceceniya da so har takan kai al'umma da dama basa iya bambance so da tausayi. kasancewarta marainiya, ba Uba ba Uwa wannan ne dalilin da yasa Usman yake bala'in tausayin Saidah amman da yawa yawan mutane suna ganin kamar sonta yae sai dai kuma shi ya ce BA SO BA NE... to koma dai mene ne ku karanta littafin zaku gano amsar da kanku. Nagode Nura Isa S Garo
Detail lengkap