BAK'AR_RANA
  • Membaca 25,049
  • Suara 1,284
  • Bagian 15
  • Durasi 1h 40m
  • Membaca 25,049
  • Suara 1,284
  • Bagian 15
  • Durasi 1h 40m
Sedang dalam proses, Awal publikasi Okt 17, 2018
Miye ban bancin ki da karuwa? Zina kuma kinyi shi don Haka kije Allah ya tsine miki!!!

Innalilahi wa inna ilaihi ranjiu'n Abba karkamin haka karka k'arasa kassara min rayuwa Abba Anya kuwa kai ne mahaifina ? 


Karki damu Aneesa ni zan zame miki komai a rayuwa zan share miki hawayen ki, kuma idan Allah yayarda sai duniya yafi alfahari dake...

Kin cucemu kin zalun cemu kinci amanar Yardan Allah ya isa tsakanin mu dake...

Aneesa yanzu kina ganin kinmana adalci kenan ? Yanzu dama abunda keke aikatawa kenan bamu sani ba  kin cucemu Allah ya tsine miki Albarka da haihuwar ki wlh gara b'arin ki shegiya me Bakar zuciya..

Idan har kina son mahaifin ki ya dawo gare ki tow ki tabbatar Kairiyya ta yarda zata aure ni idan kuma ba hakaba keda mahaifin ki wlh sai dai kiga gawan shi kuma gawar ma sai naga dama...

Anty dama kece mommy na ba Yadiko ba ? Anty menayi miki kika tafi kika barni alokacin da nafi bum'atar ki...

Aneesa wata shida kadai nan gaba yar baiwa ke dashi a bincikin da likita yayi, yace da wuya ta wuce wata shida a raye idan kuma ta shige tow tayi nasara
Seluruh Hak Cipta Dilindungi Undang-Undang
Daftar untuk menambahkan BAK'AR_RANA ke perpustakaan Anda dan menerima pembaruan
or
#27fwbs
Panduan Muatan
anda mungkin juga menyukai
anda mungkin juga menyukai
Slide 1 of 10
Indian short stories cover
SECRET & SCARS cover
A-ဧ  cover
Rappeuse le temps d'une nuit  cover
LOVE cover
𝐒𝐢𝐧𝐠𝐥𝐞 𝐝𝐚𝐝 ~ 𝐎𝐧𝐞𝐬𝐡𝐨𝐭𝐬 cover
The Bitch is Back cover
🍰Fruit Cake 🍰 cover
Chenford OS - Short Stories. cover
No Going Back cover

Indian short stories

65 Bagian Sedang dalam proses

Collection of different Indian short stories.