MENENE MATSAYINA...
  • Reads 51,012
  • Votes 2,458
  • Parts 51
  • Time 4h 5m
  • Reads 51,012
  • Votes 2,458
  • Parts 51
  • Time 4h 5m
Complete, First published Oct 21, 2018
"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..."

Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba!  Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida fadar Abinda ke bakin ta ''shegiya tun yaushe na haneki da furta wannan sunan gareni wallahi duk ranan danaji kin kara Ambata ta da wannan sunan na lahira sai yafi jikin dadi jaka kawai ball..yayi da ita daga ita har d'iyar dake hannun ta goshin ta ya bugu da bango d'iyar dake hannunn ta tsayanra kuka tare da Ambatar Umme...


''Kafin nadawo gidanan ki tabbatar da kimin wanki sannan kingyara min dakina nafada Miki..""

Juyawa yafita yabarta rushewa tayi dawani matsanancin kuka mai tattare da tausayi hannu taji da fuskar ana share mata hawaye "Ummee kidaina kuka kitaci mutafi gun Umman  ki ko Uncle  Abdul..." Rungume ta tayi.."zamuje Basmah Amma inaje gunsu *MENENE MATSAYINA..?* "............

_Menene matsayina? Labari mai cike da tausayi fadakarwa.. butuulci #Soyaya #Shakuwa #Tausayi #
All Rights Reserved
Sign up to add MENENE MATSAYINA... to your library and receive updates
or
#4cin
Content Guidelines
You may also like
[Zerg] When The Enemy Turns Into a Female  by LiannQ
106 parts Complete
Titles: 当死敌性转成雌虫[虫族] Author: 鹤乙 Status: Completed Description: Xiwen is a senior commander. Because of his beauty, he was ridiculed by the leader of his mortal enemy, the interstellar pirates, "A beautiful and weak male like Xiwen should be regarded as a subfemale, and stay at home obediently waiting for the hero to come." Xiwen hasn't done anything yet but this cheap-mouthed male was blown to death in the sea of ​​stars. Many years later, in an underground female insect exchange. A sexy and wild female insect was exhibited as a cargo. The female insect was covered in scars but opened its teeth and claws. Looking up, the familiar and unruly face came into Xiwen's eyes. Xiwen narrowed his eyes slightly. His nemesis seems to have turned into a female insect? The shiny military boots glowed coldly and the handsome commander stood in front of the pirate leader's cage. He bent down, gently wiped the blood that slid down the face of his mortal enemy and smiled, "Warren, a disobedient male like you will become a female slave kneeling in front of the male master and wagging your tail." ........ READING GUIDE: 1. Gong has a flawed personality and is not very kind. 2. In the early stage, it takes the dominant position and the main perspective. In the later stage, the plot needs to be influenced by more perspectives (maybe it is considered that the perspective is unclear, and it is hard to tell which perspective is more), but it is not friendly to any control (especially gk/sk). If you don't look at demining and looking for abusers, you will bear the consequences yourself. 3. The second half of the copy has nothing to do with the main text. Feedback says it's a bit cruel, although I don't think it's cruel. ____________ JUST IN CASE, THIS STORY IS: ✓ PURELY MTL(means this is not edited, so expect the incorrect pronouns, indents, and grammatical errors. :D) ✓ DISCLAIMER: I do not own the cover nor the story, this
You may also like
Slide 1 of 10
YARINYAR CE TAYI MIN FYADE cover
Merry Christmas, Vegeta cover
𝒍𝒆𝒕𝒕𝒆𝒓𝒔 𝒂𝒏𝒅 𝒑𝒂𝒊𝒏 ━━ park sunghoon cover
UMMI_A'ISHA (THE MAGNIFICENT)(COMPLETED✅) cover
Becoming Mrs Khumalo cover
[Zerg] When The Enemy Turns Into a Female  cover
RASHIN SANI!!! cover
MEKE FARUWA cover
ကျိဟွမ့်ရှုန်းထူ||အဓမ္မလမ်းအား အစားထိုး��ခြင်း|| (Completed) cover
MATSALAR RAYUWA(COMPLETED✅) cover

YARINYAR CE TAYI MIN FYADE

40 parts Complete

WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA. LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU NE DA YARINYAR? BUKATAR DA NAMIJI A SHEKARU BIYAR BA ABINDA MUKA SABA JI BANE. SAIDE AYI AIKIN KARFA KARFA TOH FA ANAN ITACE TAYI. KU BIYONI A WANNAN GAJERAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN YA FARU. KASO TAMANIN 80% Ba GASKIYA BANE TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO MISS UNTICHLOBANTY 💕 ASHA KARATU LAFIYA........ SAURAN LITTAFI NA: 1. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE 2. YA JI TA MATA 3. MR. ROMANTIC AND I 4. MY LITTLE BRIDE