12 parts Complete "Nasan I zuwa yanzu kowa na unguwarku yasan wacece ke, yar maye, yar shaye shaye? Duk wanda suka zaba yayi. Nasan iyayenki ma yau zasu kore ki saboda sun gano ko ke wacece. Shi kuma Sheikh din da kika same shi a tafin hannunki, bayan ko wacce salihar mace da ma mara tarbiyyar neman soyayyar sa take ruwa a jallo. A yau dai ina da tabbas din ya sullube daga hannunki. Domin kuwa idan yazo bincike, zai tarar ashe miskilar yarinyar, yar maye ce. Ki huta lafiya. Ops na manta ban gabatar miki da kaina ba. Haha. Nice wadda zata riqe tambarin MATAR SHEIKH ko kin so ko baki so ba."
#1 in soyayya on 8th may 2022.