Abubuwa masu yawa sukan bu ƙaci tausasawa da killacewa ga makusantan su. Amma idan aka samu tsaiko da rashin su, sai asamu rauni da gajiyawa ga wanda ke ɗauke da jigilar hakan, wata ƙila kuma ya ƙare rayuwar sa cikin yaƙe ba dariyar dake wanzuwa daga ƙasan ruhin sa ba.
MUSADDIƘ acikin rayuwar ISMUHA ZAINAB kamar sandar dake yima makaho jagora aduk wani taku da zaiyi aduniyar sa...
Ku shiga cikin labarin dan ganin zunzurutun alfanun dake dake cikinsa, ba wai sunan ba tasirantuwa ga kyawawan abubuwan da sukan sa zuciya nishaɗi.