labarine akan wani saurayi Wanda yake son wata yarinya kuma yake Shirin fuskanta kowace irin wahala sbd ya mallaketa shin ya zata kasance zaiyi nasara kuwa?ko kuma zai hakura da itane.kubiyoni domin Jin wannan lbrn mai kayatarwaPublic Domain
73 parts