Wannan labarin ya faru da gaske ba wai kirkira bane. Kashi 80 na labarin gaskiya ne, kashi 20% na labarin zai zama don gyara ga labarin da ya kawatu don isar da wata sako aciki. Labari mai kunshe da abun tausayi. Labari ne mai taɓa zuciyar mai sauraro acikinta. Labari ne da yake kunshe da cin AMANA gami da YAUDARA acikinta ga zazzafar soyayya mai ɗauke da tausayi.All Rights Reserved