Short story ne.. Labari ne akan wasu sister guda 2 wanda suke son auren namiji daya..shin ya alamarin xai kasance? Tayaya xasu gane namiji daya suke son aura? Shin wannan xai xama sanadiyar rabuwar en uwan biyu? Shin waxai hakura? Shin wa yake so shi? Ya xasu qarke? Ku biyoni cikin wannan littafin don sanin wadannan amsoshi😊All Rights Reserved
1 part