Labari ne, akan wata yarinya, mai suna (Nahal). Wacce ta kasance marainiya. Wacce ta taso cikin tsangwama agurin mahaifinta. Toh ko meyayi zafi haka? Ku biyoni acikin littafina mai suna Babban Nadama na don ganin meyayi zafi.All Rights Reserved
1 part