Shin kun ta'ba jin inda mahaifa suka qi gudan jinin su? Ko kun ta'ba jin inda 'yar uwa ke kishin 'yar uwarta har ta kai ga kashe d'aya a cikin 'yan uwannata ta kuma shafawa d'ayar kashin kaji... Shin meye mafi ta? Labari ne da ya sha bambam da sauran labaraina...ku shigo daga ciki dan kuji abinda ya qunsaAll Rights Reserved
1 part