Dan iska ne
Tantiri ne ,mawaki ne da yayi fice afadin duniya,yana karatu a abroad,dan iska ne na karshe amma yasan da wa yake iskancin nasa,baya son hayani miskiline na karshe,wannan halin koh nace rayuwar tasa yasa yan mata masu takama da mulki saurata ,dukiya soke mugun fadawa kan tarkon sa,koh diyar wace ke koh me kike takama dashi yana iya wulakan ta ki,bakomi yake takama dashi ba sai kyau ,kuddi,ilimi da haiba,ya fito daga daya daga cikin masu kuddi Maiduguri wato MAITAMA FAMILY
Zan iya yi yafada mata yana kashe mata ijiya daya dasauri ta saka tafin hannu ta da yaji xane lalle ja da baki ta rufe fuskar ta hade da gyada masa alamar yayi😝....komi nene wannan xaiyi oho😂fans..mu hade ciki don jin ya xata kaya.
ROMANTIC ND HATRED LOVE😍😍