53 parts Complete labarine akan wata yarinya RAIHANA da masoyinta SALEEM wanda yake sonta sosai itama tana sonshi amma daga baya abubuwa suka chanza sanadiyan shiganta jami'a inda ta hadu da wasu kawaye me suna iklima,mufida,sadeeya .
inda suke kiran sunan kungiyan su (RIMS)
wato raihana,iklima,mufida da sadiya.
kubiyoni danjin yanda labarin ya kasance.