Waye a cikin hayyacin sa Zai nemi Auran Yar Shaye Shaye...? Hamida wadda bata da rayuwa da ya wuce ta shirya ta fita wajan mummunar al'adarta, ta sha kwaya taji dadin rayuwa. Barr. Ahmad kwararran lawyern gwamnati wanda tauraronsa ke haskawa a sabuwar Cibiyar CADAI wadda k yaki da Shaye Shaye da Rashin da'a. Ma Zai faru idan hukuncin Allah ya had'a mutum biyu mabanbanta.... Ashe komai nada dalili... Ashe komai nada lokaci... Ashe kowa nada labarinsa... Ashe kowa nada Y'anci a SO... ~~~~~~~ Follow the trail of this amazing love journey.....All Rights Reserved