Labari akan aamintaka wacce ta ke fauke da soyayya tare da sadaukar wa tsakanin amninan biyu. Muhammad Jawad (Yaron littafin) Ja'adatu (Yarinyar littafin) Saneerah (Aminiyar Ja'adat) ku shigo ciki kuji me ke akwai wacce irin sadaukar wa haka Aka yi sannan akan mmenene shin ya amintar take ta cin amana ce ko ta me? duk zakuji karin bayani aa cikin littafin nan. let go in and seeAll Rights Reserved