Haidar,jibrin,hasan,Aliyu da Mansir makarantace ta hadasu inda suka zamto ABOKAN juna, matsayin Abotarsu ta wuce a kira su da AMINAI sai de YAN'UWA
Cikin farin ciki da annushwa suke rayuwansu, akullum basa rabo da raha,
Sun zama ababen koyi ga yan uwansu dalibai,
___
Gefe daya kuma ga rikakkun yan'ta'addan wayanda sukai shuhura a fagen ta'addanci, kashe-kashe,fashi da garkuwa da mutane, yan ta'addan suna a matukar fusace bisa ga kame musu shugaba da yan sanda sukai, inda sukaci alwashin sai jami'an tsaro sun sako masu shugaba, wannan tasa yan ta'addan sukai shawaran su yi garkuwa da yaran makaranta har se an sako masu shugaba,,
___
A sashi daya kuma ga jajirtaccen dan sanda mai kishin kasansa, wanda yayi Alkawarin sai ya kawo karshen ta'addancin yan ta'addan
__________________________________
Shin ya zata kayane