Daga karami komai yake zama babba, daga wasa wasu abubuwan suke zama gaske, daga kallon abu sha'awar shiga cikin sa take darsuwa a cikin ran mutum yau da gobe, daga yi sau daya abu yake zama jiki.
TIKTOK ya shigo cikin rayuwar yayan musulmin arewacin Nigeria da wani irin karfin da yake barazanar rushe kyakykyawar tarbiyyar da iyaye suka baiwa yayan su. A cikin gida a cikin daki yaran suke zaune amma badakalar da suke yi tayi dai dai da wadanda ake yi a club, TIKTOK ya kai wani mataki da yake neman haukatar da yayan musulmai ya cire musu kunya da imani da sanin darajar kansu, TIKTOK ya shigo da wani sabon salo na gurbata duk wata tarbiyya mai kyau da halayya da matasan mu suke da shi.
Abun bakin ciki da tsoron TIKTOK shi ne ba a kan yanmata da samari kawai ya tsaya ba, tashin hankalin da ake fuskanta yanzu shi ne mata masu aure ne suke kwalliya suna tsayawa gaban camera suna rawa suna bin waka duniya tana kallo, yaushe rayuwar musulmi musamman hausa fulani ta lalace haka?
Idan rayuwar Yan mata da matan auren da ake sa ran zasu haifi yara su basu kulawa da tarbiyar addini da al'ada ta shiga cikin wannan mummunan yanayin me zai faru ga rayuwar yaran da zasu haifa a gaba kuma wacce tarbiyya zasu basu?
Dalilin da ya san ya ni rubuta wannan labari kenan da gatan ko da mutum guda ya gane ya amfana ya kuma shiriya ya fadaka.
When You Fall In Love With A Law Student [Completed]
59 parts Complete
59 parts
Complete
Black-eyed Susan ဆိုတဲ့ ပန္းရဲ႕ အဓိပၸါယ္ကို သိလား စံုေထာက္ႀကီး...
Black-eyed Susan ပန္းဟာ တရားမ်ွတမႈကို ကုိယ္စားျပဳတယ္တဲ့..
သူ႔ကို Flower of justice လို႔လည္း ေျပာၾကတယ္..
Lustitia လို႔ ေခၚတဲ့ Lady of justice လိုေပါ့..
Story by #Hayden_duan
(Zawgyi & Unicode)