Aisha_Humairah

Aisha_Humairah

  • WpView
    Leituras 775,518
  • WpVote
    Votos 64,200
  • WpPart
    Capítulos 77
WpMetadataReadConcluída ter, out 22, 2019
It is a story about two sisters that are like the two sides of a coin, totally different yet part of each other. It is a story about loneliness, sadness, discrimination, hypocrisy, self pity and of course love. Get your handkerchiefs ready because this story will bring you tears. Enjoy
Todos os Direitos Reservados
#361
love
WpChevronRight
Junte-se a maior comunidade de histórias do mundoTenha recomendações personalizadas, guarde as suas histórias favoritas na sua biblioteca e comente e vote para expandir a sua comunidade.
Illustration

Talvez você também goste

  • Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY)
  • 💔 JIDDA 💔
  • SO KO W@H@L@L@H ?
  • DACEWA✅
  • Maimoon
  • GIDANMU(OUR HOUSE)
  • WATA KISHIYAR (ALKAHIRI CE KO SHARRI)
  • BA SON TA NAKE BA | ✔
  • 'YAR SHUGABA
  • UWARGIDAN BAHAUSHE

Rayuwarta, farincikinta, damuwarta, tashin hankalinta, komi nata ya ta'allaka ga mutanen nan su biyu ne kacal! Su kadai take kallo taci gaba da rayuwa kamar babu wata damuwa a ranta, her world revolves around them!! Me zai faru lokacin da abubuwa suka canza? Lokacin da tsohon aboki, kuma masoyi ya bayyana a cikin Rayuwarta? Lokacin da 6ataccen Yaya kuma 'Dan uwa Mafi soyuwa a rayuwar ta ya bayyana? Lokacin da bata yi zato ko tsammani ba?? Musamman idan abin yazo da wani zabi da zata yi, zabi wanda yake mai matukar tsanani da wahala... Shin, ko yaya zata kasance??? ☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆* Tafe suke cikin super market din a hankali. Shi yake tura akwatun sayayyar, yayin da Ramlah take makale dashi tana jidar abinda take bukata tana jefawa cikin akwatun. Dai-dai lokacin data kai hannu kan kwalin 'sponge cookies' tana kokarin dauka, taji hannu ya kamo hannunta ana kokarin daukar kwalin cookies din. Cikin sauri, kuma a lokaci guda, suka saki kwalin ya fadi kasa. Kamar hadin baki, su duka ukun suka durkusa tare da kai hannun su ga kwalin. Mistakenly, hannun shi ya sauka akan bayan hannunta. Wani hargitsattsen shock da matsananciyar faduwar gaba ya ratsa su a lokaci guda. Kyawawan dara-dara, kuma fararen idanuwa suka dago suka sauka akan zagayayyiyar, doguwar fuskarta, kafin ya dire su akan wasu irin deep-ocean blue eyes da Idanuwan shi basu taba katarin cin karo dasu ba! Ya samu kan shi da nutsewa cikin kogon su, yana karantar ta, yana ji a jikin shi, kamar.., kamar...! Ta kasa janye nata idanun daga cikin nashi, duk kuwa da amsa kuwwar da zuciyarta take mata akan tayi hakan, ta kasa! Kamar wadda maganad'isu ke fuzgar ta, haka take ji. Ita ta sani, kamar yadda zuciyarta ta fita sani, cewa shine!! Basu samu damar janye idanuwan su akan na juna ba, sai da siririyar muryar karamar yarinyar ta ratsa cikin dodon kunnuwan su; "Mom?!". ~~~~Wannan littafi sample ne kawai ch (1-24). Zaku iya samun sauran a Taskar Fikra.

Mais detalhes
WpActionLinkDiretrizes de Conteúdo