Rabin Raina

Rabin Raina

  • WpView
    Reads 12,684
  • WpVote
    Votes 635
  • WpPart
    Parts 11
WpMetadataReadOngoing1h 20m
WpMetadataNoticeLast published Mon, Aug 17, 2026
WpInfo
Fiction
Romance
Love Triangle
Destined Love
Slow Burn
Maryama da Hauwa. Ƙawaye ne na kusa da juna fiye da yadda kalamai zasu iya bayyanawa. Sun girma cikin amana da cikakkiyar yarda da juna. A tunanin su, babu wani abin da zai iya shiga tsakanin su. Sai dai ƙaddara tana da nata shirin. Najib. Saurayi ne mai nutsuwa, ƙwarjini, da zuciyar da ba kasafai take karkata ga wani abu ba. Amma idan ya so, yana da wuya ya rabu da abin da zuciyarsa ta zaɓa. Me zai faru idan zuciya ɗaya ta fara jan hankalin ƙawayen juna? Me zai faru idan soyayya ta tsaya tsakanin aminci da buri? Shin za'a iya kare zumunci idan zuciya ta shiga lamarin? Ko kuwa akwai lokacin da dole wani ya rasa domin wani ya samu? Because when the heart is shared... someone always gets hurt. Ku biyo ni cikin labarin Rabin Raina - labarin soyayya, ƙaddara, da zaɓin da zai iya sauya rayuwar mutane uku har abada. •New Chapter Updates Currently Ongoing On Arewapen• Arewapen username: inkedbynadeerah
All Rights Reserved
#33
sweet
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • Ummu Hani
  • Mutiara ✔ [Completed]
  • NEVER LEAVE BAGAS
  • Broken Bride
  • MILLION DIFFERENT WORLDS
  • Itsnani A [TAHAP REVISI]
  • MURADIN ZUCIYA
  • Calesterra : the heiress's heart
  • Petrichor
  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
Ummu Hani

Not edited!!! Duk da cewar iyayansu sun mutu, an rasa wanda zai ɗauke su cikin dangi, ummu hani yar kimanin shekara goma sha shida ita ta ɗauki ragamar kula da yan uwanta guda shida, ciki harda jaririn da ummansu ta rasu gurin haihuwar sa, wanda rashin kuɗin madara yasa Ummu hani yanke hukuncin shayar dashi da kanta.

More details
WpActionLinkContent Guidelines