"Zahra kinsan Ina sonki kuma kinsan zan iyayın komai saboda ke ki fadi komi Zan miki shi"
"Toh Saki nakeso yanzu yanzu nan idan dai harkana so na " tafada tana karkada kafa
"What saki fa kikace kema kinsan abinda ba zan taba yimiki bakenan "
"Haka kace to bari kaji wallahi nayi maka tana din rashin mutumci kala kala sai ka kwammace zaman kabari da zaman gidan nan " tayi kwafa ta wuce
Shiko bawan Allah da murmushi ya bita domin shi duk abin nan datake a yarinta yake daukar sa.............
Want to find out how zahra will love umar? Dig in and find out
😍😍 vote comment and share
Want to ask me questions? See my behind the scenes? Even see my upcoming story sneak peeks?
Here you can request for a chapter read request as well as critique. There's even something better-talking to me about anything you want!