Ni wallahi kullum sai nayi mafarkinsa amma bana ganin fuskarsa, kullum ce min yake ni yake so amma yaki nuna min fuskarsa na gani wai sai rannan da nace ina sonsa kafin zai bayyana min kansa. Ni kuma tsoro nake kar nje na gaya ma aljani ina sonsa na shiga uku.
Wallahi ina sonta amma bansan yadda zan gaya mata ba, sannan kona gaya mata bana tunanin abinda nayi mata zai sa ta soni, domin nasan ni tafi tsana aduniya yanxu.
Ku buyo ni don jin yadda rahma zata kare da mafarkinta, ko shin aljani neh ko mutum.
Sannan kuma shi mustapha wa ya ke so wanda yake ganin zata kishi sobada wani laifin da yayi mata.
Sai ku biyo ni zaku gani.....
Nice dai har kullum
Ummyter
💋💋💋